Kungiyar dillalan Man Fetur ta IPMAN, ta musanta jita-jitar da ake yadawa na karin farashin litar man fetur a Najeriya.
Kamar yadda ake faɗa a masna’antar fina-finan Amurka ta Hollywood, dole ne Shirin ya ci gaba. A ranar Litinin, an ba da ...
Babu yadda za mu taba amincewa da kai harin bam kan fararen hula,” a cewar Fafaroman a wani jawabin da wani hadiminsa ya ...
"Na koyi darasi daga abota irin ta Jimmy Carter – kuma ya koyar da ni ta wajen tsarin rayuwarsa -- cewa halin kirki ya fi duk ...
Al’umar gundumar Dankurmi a Karamar Hukumar Mulkin Maru ta jihar Zamfara sun shiga firgici da damuwa akan wani harin ‘Yan ...
Malaman sun yi zargi sabuwar Majalisar Gudanarwar Jami'ar da kaucewa bin tsari wajen nada Farfesa Aisha Sani Maikudi a ...
Katafariyar gobarar dajin da ta kone unguwanni tare da tilastawa dubban mutane barin gidajensu a birnin Los Angeles ta ...
Shirin Zauran VOA na wannan makon, ya ci gaba da kawo muku muhawara kan yadda Najeriya ke ci gaba da karbo bashi, wanda zai ...
Fiye da mutane 30,000 ciki har da fitattun jaruman Hollywood, ne suka fice daga gidajensu yayin da wata gobarar daji ta ...
Farfesa Naana Jane Opoku-Agyemang ta zama mace ta farko da babbar jam’iyyar siyasa NDC ta Ghana ta zaba don tsayawa takarar ...
Haka kuma, an rantsar da mataimakiyar shugaban kasa, Farfesa Jane Opoku-Agyemang, mace ta farko da ta taba rike wannan mukami ...
Matasan 'yan wasa da suka fito daga Afirka da Turai da Amurka da sauran kasashe fiye da 30 zasu fafata a wasannin sharar ...